Afirka A Yau

Hausa Radio 28 views
Shirin yau yayi dubi ne game sabbin tukunkuman karya tattalin arziki da kungiyar ECOWAS ta daurawa Mali bayan da shugabannin mulkin sojin kasar suka tsawaita lokacin mulki ga fararen hula.

Add Comments