Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 7 views
Shirin ya maida hankali ne kan inda aka kwana a tattaunawa na takwas dake gudana a Vienna domin farfado da yarjejeniyar nukiliyar da Iran ta kulla da manyan kasashe a 2015.

Add Comments