Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 6 views
Shirin na yau ya yi dubi ne kan kiran da kungiyar malamai musulmi ta duniya tayi game da fitar da wata doka ta majalisar dinkin duniya da zata hukunta duk wanda yaci mutuncin addinin musulunci.

Add Comments