Afirka A Yau

Hausa Radio 5 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan yanda dangantaka tsakanin Ruwanda da Jamhoriyar Demokradiyar Kongo ke kara tsami yayinda bangarorin ke zargin junan su da goyon bayan yan tawayen M23.

Add Comments