Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 2 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan furucin da sabon kwamandan sojojin Birtaniya yayi a kan yiwuwar barkewar yakin duniya na uku inda ya umarci sojojin kasar da su kasance cikin shiri.

Add Comments