Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 5 views
Shirin yau yayi dubi ne kan yadda Isra'ila ta da kuma kasashen larabawan yankin tekun Fasha, suke kafa kawance ta fuskoki da dama da hakan ya sanya manazarta ke tambaya ko yaushe ne kasar ta yahudawa zata zama mamba a cikin kungiyar kasashen larabawan yankin tekun Fasha?

Add Comments