Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 39 views
Shirin ya yi dubi ne kan batun rahoton jaridar kasar Amurka da ke cewa matakin wuce gona da iri da Isra’ila ta dauka kan cibiyar makamashin Nukliyar kasar Iran ba zai taba dakatar da Iran daga manufarta ba 031.

Add Comments