Duniyarmu A yau

Hausa Radio 36 views
Shirin ya tattauna akan halin da ake ciki a kasar Afganistan da makomar kasar bayan shimfida ikon kungiyar Taliban a kasar inda ya tattauna da Dakta El Harun Muhammad masanin harkokin siyasar kasa da kasa daga tarayyar Najeriya HausaTVApp 📲: http://appery.ir/m/HausaTV Social 💎 : https://zil.ink/hausatv

Add Comments