Tafkin Gishiri Na Saharar Maranjab A Iran

HausaTV1 16 views
Tafkin Gishiri Na Saharar Maranjab A Iran Hamadar Maranjab tana cikin lardin Isfahan, a arewacin garuruwan Aran da Bidgol, inda anan ne tafkunan gishiri na Masileh da Hoz Sultan da Hoz Marah suke.

Add Comments