Bita Kan Rayuwar Bakaken Fata A Kasar Amurka

HausaTV1 4 views
Shirin na dauke da tattauna da masharhanta game da fin din "I am not Your Negro" wanda yayi dubi kan tarihin da shugabannin bakaken fatar Amurka suka kafa.

Add Comments