DUNIYARMU A YAU

Hausa Radio 21 views
Shirin yayi dubi ne akan kiran da babban jami'in majalissar dinkin duniya na musamman ne da yayi ga gwamnatin Isra'ila kan dakatar da gine-ginen matsugunan yahudawa a yankunan Falasdinawa da ta mamaye

Add Comments