Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 150 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan labarin da shafin watsa labari na Jamhoriyar Czech na TSE 24 ta wallafa game da yadda rundunar sojin Amurka dake mamaye da wasu yankunan kasar Siriya take ci gaba da wawure arzikin man fetur din kasar.

Add Comments