AFIRKA A YAU

Hausa Radio 9 views
Shirin yayi dubi ne akan furucin shugaban majalissar shugabanci na Sudan Janar Abdel Fattah Al-Burhan na jaddada gudanar da zabuka a kasar bayan karewar wa'adin gwamnatin rikon kwarya

Add Comments