AFIRKA A YAU

Hausa Radio 14 views
Shirin yayi dubi ne akan batun yadda murabus din Firai ministan kasar Sudan Abdullah Hamduk ya kara ruruta wutar kin jinin mulkin soji a kasar

Add Comments