AFIRKA A YAU

Hausa Radio 12 views
Shirin yayi dubi ne dangane da kiran da gamayyar rundunar 'yanci da canji (FFC) ta kasar Sudan tayi ne ga kwamitin MDD na gudanar da bincike dangane da cin zarafi da sojoji suka yi tun bayan juyin mulki a kasar

Add Comments