Kissoshin Rayuwa

Hausa Radio 7 views
A ci gaba da kawo maku kissar Abu Dalib (AS) ammin Annabi Muhammad (SAWA), inda a yau zamu saurari hujjoji dake tabbatar da cewa Abu Dalib musulmi ne ba mushriki ba kamar yadda wasu musulmai suka dauka.

Add Comments