Afirka A Yau

Hausa Radio 9 views
Shirin na yau ya kaimu jamhoriyar Nijar ne inda furucin shugaban kasar Bazoum Muhammad kan cewa dukkan ministan sa da zai kara aure ya bar mukamin sa ya bar baya da kura.

Add Comments