Muryoyin Masu Saurare

Hausa Radio 0 views
Shiri ne dake baiwa masu saurare damar furta albarkacin bakin su kan batutuwa dake ci musu tuwo a kwarya kama daga harkokin siyasa, tattalin aarziki, tsaro da sauran su.

Add Comments