Rayuwar Zamantakewa

Hausa Radio 4 views
Shirin na yau na dauke da bayani game da yadda al'ummar musulmai kawunan su suka rarraba duk da irin umarni da shiryarwar addinin musulunci game su kasance a dunkule kuma suna masu taimakon juna.

Add Comments