Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 51 views
Shirin yau yayi dubi ne kan rahoton jaridar NewYork Times game da ziyarar shugaban kasar Amurka Joe Biden a yankin Gabas ta tsakiya da yadda masana ke kallon tasirin ziyarar ga rikicin Palasdinawa da Isra'ila.

Add Comments