Mu Koma Noma

Hausa Radio 2 views
Shirin na dauke da ci gaban tattaunawa da wasu daga cikin manomar jahar Nija dake tarayyar Najeriya domin jin yadda damina ke tafiya da kalubale da ake fuskanta.

Add Comments