Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 9 views
Shirin na yau yayi dubi ne game da harin da aka kai mawa Salman Rushdi, marubucin littafin "Ayoyin Shaidan (The Satanic Verses)" wanda yayi batanci ga Manzon Allah (SAWA), a cikin sa shekaru fiye da talatin da suka gabata.

Add Comments