Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 9 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan tattaunawar dake gudana a Vienna tsakanin Iran da manyan kasashen duniya domin farfado da yarjejeniyar nukiliya wanda aka cimmawa a 2015.

Add Comments