Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 7 views
Shirin na yau yayi dubi ne kan gumurzu da ya kunno kai tsakanin sojojin hayar kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa da ake amfani da su wajen mamaye albarkatun kasar Yemen na man fetur da iskar gas.

Add Comments