Muryoyin Masu Saurare

Hausa Radio 2 views
Shiri ne dake baiwa masu saurare damar furta albarkacin bakin su game da batutuwa dake ci musu tuwo a kwarya kama daga harkokin siyasa, tattalin arziki, tsaro da sauran su.

Add Comments