Duniyarmu A Yau

Hausa Radio 12 views
A yau ma shirin zai ci gaba da dubi ne kan batun tattaunawar da akeyi tsakanin Iran da manyan kasashen duniya game da farfado da yarjejeniyar nukiliya ta 2015 (JCPOA).

Add Comments