Afirka A yau

Hausa Radio 67 views
Shirin ya yi dubi ne kan furucin shugaban kasar Aljeriya da yayi kan matsayin kasar sa dangane da yankin yammacin sahara da batun Falasdinu da rashin amincewar gwamnatinsa na kulla alaka da haramtacciyar kasar Isra'ila 031.

Add Comments