Mu koma Noma

Hausa Radio 72 views
Shirin ya yi dubu ne akan kamun kifi inda yayi magana kan yadda wasu manyan kanfanonin turai ke fasa kwairi da sace kifaye daga yammacin Afirka da yadda hakan yayi tasiri ga tattalin arzikin kasashen yankin musamman kasar Najeriya 031.

Add Comments