LAFIYA SAI DA KULA

Hausa Radio 145 views
Shirin ya tattauna batu kan illoli da cututtuka da shakar gurbataccen iska ke haifarwa ga rayuwar dan Adam tare Dakta Bukar Garema kwararran likita da ke asibitin Malam Aminu Kano 031.

Add Comments