Afirka A yau

Hausa Radio 62 views
Shirin ya tattauna ne dangane da halin da ake ciki a kasar Sudan biyo bayan zanga zanga da ake gudanarwa a kasar domin nuna damuwa akan halin da kasar take ciki na matsin tattalin arziki da kuma karin farashin makamashi da ake anfani dashi a kasar http://appery.ir/m/HausaTV#/nav/home-screen168 031.

Add Comments