Amsoshin Fikihu

Hausa Radio 42 views
Shirin ya amsa tambayoyin masu saurare kan hukuncin karanta bismillah a bayyane a farkon fatiha da sura acikin sallah, hukuncin yin kabalu da sadalu a sallah, ciyarwa (Nafaqa) ga iyali http://appery.ir/m/HausaTV 031.

Add Comments