LAFIYA SAI DA KULA

Hausa Radio 32 views
Shirin ya maida hanakali kan ranar bada jini ta duniya 14 ga watan Yuni na kowace shekara inda shirin ya tattauna kan muhimmancin sanin rukunin jini tare da D. Bukar Girema kwararran likita dake asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano http://appery.ir/m/HausaTV 031.

Add Comments