AMSOSHIN TARBIYYA

Hausa Radio 8 views
Shirin ya ba da amsa ga tanbayar mai saurarenmu Abdullah Bello T/wada Gusau inda yake cewa: Shin me zan yi don in daina sabon Allah don sau da dama zan tuba daga yin zunubi sai na sake ganin na fada cikin sa http://appery.ir/m/HausaTV https://zil.ink/hausatv

Add Comments