AMSOSHIN TARBIYYA

Hausa Radio 16 views
Shirin namu ya amsa tambayar malam Munir Muhammad Gusai dake jahar Zamfarar Najeriya dangane da matsayin iyaye a wajen Allah da kuma hakikaninsu ga 'ya'yansu

Add Comments