Kide kiden Iraniyawa

Hausa Radio 27 views
Shiri ne dake kawo mawa masu saurare wasu daga cikin wakoki da kade - kaden Iraniyawa domin samun nishadi. A yau shirin na dauke da wakar da fitaccen mawakin kasar Iran Ibrahim Ahmadi ya rera ne.

Add Comments