Tarbiyar Iyali

Hausa Radio 33 views
Shirin na yau ya tattauna ne da allamah Hafiz Muhammad Saeed jagoran Haidar Centre for Islamic Propogation dake jahar Kano a tarayyar Najeriya. A yau malam zai yi bayani ne kan samun kyakkyawan alaka tsakanin miji da mata.

Add Comments