DUNIYARMU A YAU

Hausa Radio 31 views
Shirin ya kawo maku cigaban wanda ya gabata ne kan cikar shekaru biyu da shahadar babban kwamandan rundunar Qudus Shahid Kasim Sulaimani inda yayi magana akan wasu bangarori na rayuwarsa

Add Comments