AMSOSHIN FIKIHU

Hausa Radio 18 views
Shirin ya amsa tambayoyi dangane da yadda ake gina sallah yayin riskar liman a cikin sallah, hukuncin rigan liman cikin ayyukan sallah, alwala da wankan masu anfani da gam ko fenti

Add Comments