Amsoshin Fikihu

Hausa Radio 20 views
Shirin ya amsa tambayar mai sauraren mu Alhaji Aliyu Muhammad daga jahar Kaduna a tarayyar Najeriya. wanda ya yi tambaya game da hukuncin kebewa da matar da ba muharrama ba domin gudanar da mu'amala ta kasuwanci. http://appery.ir/m/HausaTV https://zil.ink/hausatv

Add Comments