AMSOSHIN FIKIHU

Hausa Radio 8 views
Shirin ya amsa tanbayoyin masu saurare dangane yadda wanda ya rasa inda Alqibla take yayin da zayyi sallah, Hukuncin cin 'ya'yan itatuwan kayan marmari ga mai shigewa ta wurin da suke. HausaTVApp 📲: http://appery.ir/m/HausaTV Social 💎 : https://zil.ink/hausatv

Add Comments